Mushaf Page 1
صفحة ١
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-fatihah
- بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِDa sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.5 Views
- الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَGodiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;5 Views
- الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِMai rahama, Mai jin ƙai;5 Views
- مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِMai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.5 Views
- إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُKai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.5 Views
- اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَKa shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.5 Views
- صِرَاطَ الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَHanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba.5 Views