Mushaf Page 342
صفحة ٣٤٢
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-muminun
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- قَدْ أَفْلَحَ الْمُؤْمِنُونَLalle ne, Mũminai sun sãmi babban rabõ.1 Views
- الَّذِينَ هُمْ فِي صَلَاتِهِمْ خَاشِعُونَWaɗanda suke a cikin sallarsu mãsu tawãli'u ne.1 Views
- وَالَّذِينَ هُمْ عَنِ اللَّغْوِ مُعْرِضُونَKuma waɗanda suke, sũdaga barin yasassar magana, mãsu kau da kai ne.1 Views
- وَالَّذِينَ هُمْ لِلزَّكَاةِ فَاعِلُونَKuma waɗanda suke ga zakka mãsu aikatãwa ne.1 Views
- وَالَّذِينَ هُمْ لِفُرُوجِهِمْ حَافِظُونَKuma waɗanda suke ga farjõjinsu mãsu tsarẽwa ne.1 Views
- إِلَّا عَلَىٰ أَزْوَاجِهِمْ أَوْ مَا مَلَكَتْ أَيْمَانُهُمْ فَإِنَّهُمْ غَيْرُ مَلُومِينَFãce a kan mãtan aurensu, kõ kuwa abin da hannayen dãmansu suka mallaka to lalle sũ bã waɗanda ake zargi, ba, ne.1 Views
- فَمَنِ ابْتَغَىٰ وَرَاءَ ذَٰلِكَ فَأُولَـٰئِكَ هُمُ الْعَادُونَSabõda haka wanda ya nẽmi abin da ke bãyan wancan, to, waɗancan sũ ne mãsu ƙẽtarẽwar haddi.1 Views
- وَالَّذِينَ هُمْ لِأَمَانَاتِهِمْ وَعَهْدِهِمْ رَاعُونَKuma waɗanda suke, sũga amãnõninsu da alkawarinsu mãsu tsarẽwa ne.1 Views
- وَالَّذِينَ هُمْ عَلَىٰ صَلَوَاتِهِمْ يُحَافِظُونَKuma da waɗanda suke, sũ a kan sallõlinsu sunã tsarẽwa.1 Views
- أُولَـٰئِكَ هُمُ الْوَارِثُونَWaɗannan, sũ ne magãda.1 Views
- الَّذِينَ يَرِثُونَ الْفِرْدَوْسَ هُمْ فِيهَا خَالِدُونَWaɗanda suke gãdõn (Aljannar) Firdausi, su a cikinta madawwama ne.1 Views
- وَلَقَدْ خَلَقْنَا الْإِنسَانَ مِن سُلَالَةٍ مِّن طِينٍKuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun halitta mutum daga wani tsantsa daga lãka.1 Views
- ثُمَّ جَعَلْنَاهُ نُطْفَةً فِي قَرَارٍ مَّكِينٍSa'an nan kuma Muka sanya shi, ɗigon maniyyi a cikin matabbata natsattsiya.1 Views
- ثُمَّ خَلَقْنَا النُّطْفَةَ عَلَقَةً فَخَلَقْنَا الْعَلَقَةَ مُضْغَةً فَخَلَقْنَا الْمُضْغَةَ عِظَامًا فَكَسَوْنَا الْعِظَامَ لَحْمًا ثُمَّ أَنشَأْنَاهُ خَلْقًا آخَرَ ۚ فَتَبَارَكَ اللَّهُ أَحْسَنُ الْخَالِقِينَSa'an nan kuma Muka halitta shi gudan jini, sa'an nan Muka halitta gudan jinin tsõka, sa'an nan Muka halitta tsõkar ta zama ƙasũsuwa, sa'an nan Muka tufãtar da ƙasũsuwan da wani nãma sa'an nan kuma Muka ƙãga shi wata halitta dabam. Sabõda haka albarkun Allah sun bayyana, Shi ne Mafi kyaun mãsu halittawa.1 Views
- ثُمَّ إِنَّكُم بَعْدَ ذَٰلِكَ لَمَيِّتُونَSa'an nan kuma ku, bãyan wannan, lalle ne masu mutuwa ne.1 Views
- ثُمَّ إِنَّكُمْ يَوْمَ الْقِيَامَةِ تُبْعَثُونَSa'an nan kuma lalle ne kũ a Rãnar ¡iyãma, za a iãyar da ku,1 Views
- وَلَقَدْ خَلَقْنَا فَوْقَكُمْ سَبْعَ طَرَائِقَ وَمَا كُنَّا عَنِ الْخَلْقِ غَافِلِينَKuma lalle ne haƙĩƙa Mun halitta, a samanku, hanyõyi bakwai, kuma ba Mu kasance, daga barin halittar, Mãsu shagala ba.1 Views