96. al-alaq
العلق
Read Surah al-alaq in full: surah 96, 19 verses, Meccan, Juz 30. Arabic text with Hausa translation.
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- اقْرَأْ بِاسْمِ رَبِّكَ الَّذِي خَلَقَKa yi karatu da sunan Ubangijinka, wanda Ya yi halitta.0 Views
- خَلَقَ الْإِنسَانَ مِنْ عَلَقٍYa hahitta mutum daga gudan jini.0 Views
- اقْرَأْ وَرَبُّكَ الْأَكْرَمُKa yi karatu, kuma UbangiJinka shi ne Mafi karimci.0 Views
- الَّذِي عَلَّمَ بِالْقَلَمِWanda Ya sanar (da mutum) game da alƙalami.0 Views
- عَلَّمَ الْإِنسَانَ مَا لَمْ يَعْلَمْYa sanar da mutum abin da bai sani ba.0 Views
- كَلَّا إِنَّ الْإِنسَانَ لَيَطْغَىٰA'aha! Lalle, ne mutum haƙĩƙa, yana girman kai (ya ƙi karatu).0 Views
- أَن رَّآهُ اسْتَغْنَىٰDõmin yã ga kansa, yã wadãta.0 Views
- إِنَّ إِلَىٰ رَبِّكَ الرُّجْعَىٰLalle ne zuwa ga Ubangijinka makoma take.0 Views
- أَرَأَيْتَ الَّذِي يَنْهَىٰShin, kã ga wanda ke hana.0 Views
- عَبْدًا إِذَا صَلَّىٰBãwã idan yã yi salla?0 Views
- أَرَأَيْتَ إِن كَانَ عَلَى الْهُدَىٰAshe, kã gani, idan (shi bãwan) ya kasance a kan shiriya?0 Views
- أَوْ أَمَرَ بِالتَّقْوَىٰKo ya yi umurni da taƙawa?0 Views
- أَرَأَيْتَ إِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰAshe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya?0 Views
- أَلَمْ يَعْلَم بِأَنَّ اللَّهَ يَرَىٰAshe, bai sani ba cewa Allah Yanã gani?0 Views
- كَلَّا لَئِن لَّمْ يَنتَهِ لَنَسْفَعًا بِالنَّاصِيَةِA'aha! Lalle ne, idan bai hanu ba, lalle ne zã Mu ja gãshin makwarkwaɗa.0 Views
- نَاصِيَةٍ كَاذِبَةٍ خَاطِئَةٍMakwarkwaɗa maƙaryaciya, mai laifi.0 Views
- فَلْيَدْعُ نَادِيَهُSai ya kirayi ƙungiyarsa.0 Views
- سَنَدْعُ الزَّبَانِيَةَZã Mu kirayi zabaniyãwa (mala'iku mãsu girma).0 Views
- 96:19۩ Sajdahكَلَّا لَا تُطِعْهُ وَاسْجُدْ وَاقْتَرِب ۩A'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka).0 Views
Teks Al-Qur'an: Tanzil Project (https://tanzil.net), lisensi CC BY 3.0. · Abubakar Mahmoud Gumi (Tanzil Project, tanzil.net)