Mushaf Page 265
صفحة ٢٦٥
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-hijr
- إِذْ دَخَلُوا عَلَيْهِ فَقَالُوا سَلَامًا قَالَ إِنَّا مِنكُمْ وَجِلُونَA lõkacin da suka shiga gunsa, sai suka ce: "Sallama." Ya ce: "Lalle mũ, daga gare ku, mãsu firgita ne."2 Views
- قَالُوا لَا تَوْجَلْ إِنَّا نُبَشِّرُكَ بِغُلَامٍ عَلِيمٍSuka ce: "Kada ka firgita. Lalle ne mũ, munã yi makabushãra game da wani yãro masani."2 Views
- قَالَ أَبَشَّرْتُمُونِي عَلَىٰ أَن مَّسَّنِيَ الْكِبَرُ فَبِمَ تُبَشِّرُونَYa ce: "Shin kun bã ni bushãra ne a kan tsũfa yã shãfe ni? To, da me kuke bã ni bushara?"2 Views
- قَالُوا بَشَّرْنَاكَ بِالْحَقِّ فَلَا تَكُن مِّنَ الْقَانِطِينَSuka ce: "Munã yi maka bushãra da gaskiya ne, sabõda haka, kada da kasance daga mãsu yanke tsammãni."2 Views
- قَالَ وَمَن يَقْنَطُ مِن رَّحْمَةِ رَبِّهِ إِلَّا الضَّالُّونَYa ce: "Kuma wãne ne yake yanke tsammãni daga rahamar Ubangijinsa, fãce ɓatattu?"2 Views
- قَالَ فَمَا خَطْبُكُمْ أَيُّهَا الْمُرْسَلُونَYa ce: "To, mẽne ne babban al'amarinku? Yã kũ manzanni!"2 Views
- قَالُوا إِنَّا أُرْسِلْنَا إِلَىٰ قَوْمٍ مُّجْرِمِينَSuka ce: "Lalle ne mũ, an aika mu zuwa ga wasu mutãne mãsu laifi."2 Views
- إِلَّا آلَ لُوطٍ إِنَّا لَمُنَجُّوهُمْ أَجْمَعِينَ"Fãce mutãnen Lũɗu, lalle ne mũ, haƙĩƙa, mãsu tsĩrar dasu ne gabã ɗaya."2 Views
- إِلَّا امْرَأَتَهُ قَدَّرْنَا ۙ إِنَّهَا لَمِنَ الْغَابِرِينَ"Fãce mãtarsa mun ƙaddara cẽwa lalle ne ita, haƙĩƙa, tanã daga mãsu halaka."2 Views
- فَلَمَّا جَاءَ آلَ لُوطٍ الْمُرْسَلُونَTo, a lõkacin da mazannin suka jẽ wa mutãnen Lũɗu,2 Views
- قَالَ إِنَّكُمْ قَوْمٌ مُّنكَرُونَYa ce: "Lalle ne ku mutãne ne waɗanda ba a sani ba."2 Views
- قَالُوا بَلْ جِئْنَاكَ بِمَا كَانُوا فِيهِ يَمْتَرُونَSuka ce: "Ã'a, mun zo maka sabõda abin da suka kasance sunã shakka a cikinsa."2 Views
- وَأَتَيْنَاكَ بِالْحَقِّ وَإِنَّا لَصَادِقُونَ"Kuma mun zo maka da gaskiya. Kuma lalle ne mũ, haƙĩƙa, mãsu gaskiya ne."2 Views
- فَأَسْرِ بِأَهْلِكَ بِقِطْعٍ مِّنَ اللَّيْلِ وَاتَّبِعْ أَدْبَارَهُمْ وَلَا يَلْتَفِتْ مِنكُمْ أَحَدٌ وَامْضُوا حَيْثُ تُؤْمَرُونَ"Sai ka yi tafiya da iyãlinka, a wani yanki na dare, kuma ka bi bãyansu, kuma kada wani daga cikinku ya yi waiwaye, kuma ku bi ta inda aka aumurce ku."2 Views
- وَقَضَيْنَا إِلَيْهِ ذَٰلِكَ الْأَمْرَ أَنَّ دَابِرَ هَـٰؤُلَاءِ مَقْطُوعٌ مُّصْبِحِينَKuma Muka hukunta wancan al'amarin zuwa gare shi cẽwa lalle ne ƙarshen waɗancan abin yankẽwa ne a lõkacin da suke mãsu shiga asuba.2 Views
- وَجَاءَ أَهْلُ الْمَدِينَةِ يَسْتَبْشِرُونَKuma mutãnen alƙaryar suka je sunã mãsu bushãra.2 Views
- قَالَ إِنَّ هَـٰؤُلَاءِ ضَيْفِي فَلَا تَفْضَحُونِYa ce: "Lalle ne waɗannan bãƙĩna ne, sabõda haka kada ku kunyata ni."2 Views
- وَاتَّقُوا اللَّهَ وَلَا تُخْزُونِ"Kuma ku bi Allah da taƙawa, kuma kada ku sanya ni a baƙin ciki."2 Views
- قَالُوا أَوَلَمْ نَنْهَكَ عَنِ الْعَالَمِينَSuka ce: "Ashe ba mu hana ka daga tãlikai ba?"2 Views