Mushaf Page 368
صفحة ٣٦٨
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah ash-shuara
- قَالَ فَعَلْتُهَا إِذًا وَأَنَا مِنَ الضَّالِّينَYa ce: "Na aikata shi a lõkacin inã daga mãsu jãhilcin hushi."0 Views
- فَفَرَرْتُ مِنكُمْ لَمَّا خِفْتُكُمْ فَوَهَبَ لِي رَبِّي حُكْمًا وَجَعَلَنِي مِنَ الْمُرْسَلِينَ"Sabõda haka na gudu daga gãre ku a lõkacin da na ji tsõronku, sai Ubangijĩna Ya bã ni hukunci, kuma Ya sanya ni daga Manzanni."0 Views
- وَتِلْكَ نِعْمَةٌ تَمُنُّهَا عَلَيَّ أَنْ عَبَّدتَّ بَنِي إِسْرَائِيلَ"Kuma waccan ni'ima ce, kanã gõrint a kaina, dõmin kã bautar da Banĩ Isrã'ĩla."0 Views
- قَالَ فِرْعَوْنُ وَمَا رَبُّ الْعَالَمِينَFir'auna ya ce: "Kuma mene ne Ubangijin halittu?"0 Views
- قَالَ رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا ۖ إِن كُنتُم مُّوقِنِينَYa ce: "Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu, idan kun kasance mãsu ƙarfin ĩmãni."0 Views
- قَالَ لِمَنْ حَوْلَهُ أَلَا تَسْتَمِعُونَYa ce wa waɗanda suke a gẽfensa, "Bã za ku saurãra ba?"0 Views
- قَالَ رَبُّكُمْ وَرَبُّ آبَائِكُمُ الْأَوَّلِينَYa ce: "Ubangijinku, kuma Ubangijin ubanninku na farko."0 Views
- قَالَ إِنَّ رَسُولَكُمُ الَّذِي أُرْسِلَ إِلَيْكُمْ لَمَجْنُونٌYa ce: "Lalle ne Manzonku, wanda aka aiko zuwa gare ku, haƙi ƙa, mahaukaci ne."0 Views
- قَالَ رَبُّ الْمَشْرِقِ وَالْمَغْرِبِ وَمَا بَيْنَهُمَا ۖ إِن كُنتُمْ تَعْقِلُونَYa ce: "Ubangijin mafitar rãnã da maɓũyarta da abin dayake a tsakaninsu, idan kun kasance kunã hankalta."0 Views
- قَالَ لَئِنِ اتَّخَذْتَ إِلَـٰهًا غَيْرِي لَأَجْعَلَنَّكَ مِنَ الْمَسْجُونِينَYa ce: "Lalle ne idan ka riƙi wani abin bautãwa wanĩna haƙĩƙa, inã sanyã ka daga ɗaurarru."0 Views
- قَالَ أَوَلَوْ جِئْتُكَ بِشَيْءٍ مُّبِينٍYa ce: "Ashe, kuma kõ dã nã zõ maka da wani, abu mai bayyanãwa?"0 Views
- قَالَ فَأْتِ بِهِ إِن كُنتَ مِنَ الصَّادِقِينَYa ce: "To, ka zõ da shi idan ka kasance daga, mãsu gaskiya."0 Views
- فَأَلْقَىٰ عَصَاهُ فَإِذَا هِيَ ثُعْبَانٌ مُّبِينٌSai ya jẽfa sandarsa, sai ga ta kumurci bayyananne.0 Views
- وَنَزَعَ يَدَهُ فَإِذَا هِيَ بَيْضَاءُ لِلنَّاظِرِينَKuma ya fizge hannunsa, sai ga shi fari ga mãsu kallo.0 Views
- قَالَ لِلْمَلَإِ حَوْلَهُ إِنَّ هَـٰذَا لَسَاحِرٌ عَلِيمٌ(Fir'auna) ya ce ga mashãwarta a gẽfensa, "Lalle ne, wannan haƙĩƙa, masihirci ne, mai ilmi!0 Views
- يُرِيدُ أَن يُخْرِجَكُم مِّنْ أَرْضِكُم بِسِحْرِهِ فَمَاذَا تَأْمُرُونَ"Yanã son ya fitar da ku daga ƙasarku game da sihirinSa. To mẽne ne kuke shãwartãwa?"0 Views
- قَالُوا أَرْجِهْ وَأَخَاهُ وَابْعَثْ فِي الْمَدَائِنِ حَاشِرِينَSuka ce: "Ka jinkirtar da shi, shĩ da ɗan'uwansa, kuma ka aika mãsu gayya a cikin birãne."0 Views
- يَأْتُوكَ بِكُلِّ سَحَّارٍ عَلِيمٍ"Zã su zõ maka da dukkan mai yawan sihiri masani."0 Views
- فَجُمِعَ السَّحَرَةُ لِمِيقَاتِ يَوْمٍ مَّعْلُومٍSai aka tãra masihirta dõmin ajalin yini sananne.0 Views
- وَقِيلَ لِلنَّاسِ هَلْ أَنتُم مُّجْتَمِعُونَKuma aka ce wa mutãne "Kõ kũ mãsu tãruwã ne?0 Views