Mushaf Page 369
صفحة ٣٦٩
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah ash-shuara
- لَعَلَّنَا نَتَّبِعُ السَّحَرَةَ إِن كَانُوا هُمُ الْغَالِبِينَ"Tsammãninmu mu bi masihirta, idan sun kasance sũ ne marinjãya."0 Views
- فَلَمَّا جَاءَ السَّحَرَةُ قَالُوا لِفِرْعَوْنَ أَئِنَّ لَنَا لَأَجْرًا إِن كُنَّا نَحْنُ الْغَالِبِينَTo, a lõkacin da masihirta suka jẽ suka ce wa Fir'auna,"Shin, lalle ne, haƙĩƙa munã da ijãra idan mun kasance mũ ne marinjãya?"0 Views
- قَالَ نَعَمْ وَإِنَّكُمْ إِذًا لَّمِنَ الْمُقَرَّبِينَYa ce: "Na'am! Kuma lalle ne, kũ ne a lõkacin haƙĩƙa muƙarrabai."0 Views
- قَالَ لَهُم مُّوسَىٰ أَلْقُوا مَا أَنتُم مُّلْقُونَMũsã ya ce musu, "Ku jẽfa abin da kuke mãsu jẽfãwa."0 Views
- فَأَلْقَوْا حِبَالَهُمْ وَعِصِيَّهُمْ وَقَالُوا بِعِزَّةِ فِرْعَوْنَ إِنَّا لَنَحْنُ الْغَالِبُونَSai suka jẽfa igiyõyinsu, da sandunansu, kuma suka ce: "Da ƙarfin Fir'auna lalle ne mũ, haƙĩƙa, mũ ne marinjãya."0 Views
- فَأَلْقَىٰ مُوسَىٰ عَصَاهُ فَإِذَا هِيَ تَلْقَفُ مَا يَأْفِكُونَSai Mũsa ya jẽfa sandarsa, sai ga ta tanã harhaɗe abin da suke yi na ƙarya.0 Views
- فَأُلْقِيَ السَّحَرَةُ سَاجِدِينَSai aka jẽfar da masihirta sunã mãsu sujada.0 Views
- قَالُوا آمَنَّا بِرَبِّ الْعَالَمِينَSuka ce: "Mun yi ĩmãni da Ubangijin halitta."0 Views
- رَبِّ مُوسَىٰ وَهَارُونَ"Ubangijin Mũsa da Hãrũna."0 Views
- قَالَ آمَنتُمْ لَهُ قَبْلَ أَنْ آذَنَ لَكُمْ ۖ إِنَّهُ لَكَبِيرُكُمُ الَّذِي عَلَّمَكُمُ السِّحْرَ فَلَسَوْفَ تَعْلَمُونَ ۚ لَأُقَطِّعَنَّ أَيْدِيَكُمْ وَأَرْجُلَكُم مِّنْ خِلَافٍ وَلَأُصَلِّبَنَّكُمْ أَجْمَعِينَYa ce: "Ashe, kun yi ĩmãni sabõda shĩ, a gabãnin in yi muku izni? Lalle ne shi, haƙĩƙa babbanku ne wanda ya kõya muku sihirin, to, zã ku sani. Lalle ne haƙĩƙa, zan kakkãtse hannuwanku da kafãfunku a tarnaƙi, kuma haƙĩƙa, zan tsĩrẽ ku gabã ɗaya."0 Views
- قَالُوا لَا ضَيْرَ ۖ إِنَّا إِلَىٰ رَبِّنَا مُنقَلِبُونَSuka ce: "Bãbu wata cũta! Lalle ne mũ mãsu jũyãwa ne zuwa ga Ubangijinmu."0 Views
- إِنَّا نَطْمَعُ أَن يَغْفِرَ لَنَا رَبُّنَا خَطَايَانَا أَن كُنَّا أَوَّلَ الْمُؤْمِنِينَ"Lalle ne mu munã kwaɗayin Ubangijinmu, Ya gãfarta mana kurakuranmu dõmin mun kasance farkon mãsu ĩmãni."0 Views
- ۞ وَأَوْحَيْنَا إِلَىٰ مُوسَىٰ أَنْ أَسْرِ بِعِبَادِي إِنَّكُم مُّتَّبَعُونَKuma Muka aika zuwa ga Mũsã cẽwa ka yi tafiyar dare da bãyiNa, lalle ne kũ waɗanda ake biyã ne.0 Views
- فَأَرْسَلَ فِرْعَوْنُ فِي الْمَدَائِنِ حَاشِرِينَSai Fir'auna ya aika mãsu gayya a cikin birãne.0 Views
- إِنَّ هَـٰؤُلَاءِ لَشِرْذِمَةٌ قَلِيلُونَ"Lalle ne, waɗannan, haƙĩƙa, ƙungiya ce kaɗan."0 Views
- وَإِنَّهُمْ لَنَا لَغَائِظُونَ"Kuma lalle ne sũ, a gare Mu, Mãsu fusãtarwa ne."0 Views
- وَإِنَّا لَجَمِيعٌ حَاذِرُونَ"Kuma lalle ne mũ haƙĩƙa gabã ɗaya mãsu sauna ne."0 Views
- فَأَخْرَجْنَاهُم مِّن جَنَّاتٍ وَعُيُونٍSai Muka fitar da su daga gonaki da marẽmari.0 Views
- وَكُنُوزٍ وَمَقَامٍ كَرِيمٍDa taskõki da mazauni mai kyau.0 Views
- كَذَٰلِكَ وَأَوْرَثْنَاهَا بَنِي إِسْرَائِيلَKamar haka! Kuma Muka gãdar da su ga Banĩ Isrãĩla.0 Views
- فَأَتْبَعُوهُم مُّشْرِقِينَSai suka bĩ su sunã mãsu fita a lõkacin hũdõwar rãnã.0 Views