Mushaf Page 376
صفحة ٣٧٦
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah ash-shuara
- مَا أَغْنَىٰ عَنْهُم مَّا كَانُوا يُمَتَّعُونَAbin da suka kasance anã jĩshe su dãɗin bã zai tunkuɗe azãba ba daga gare su.0 Views
- وَمَا أَهْلَكْنَا مِن قَرْيَةٍ إِلَّا لَهَا مُنذِرُونَKuma bã Mu halakar da wata alƙarya ba fãce tanã da mãsu gargaɗi.0 Views
- ذِكْرَىٰ وَمَا كُنَّا ظَالِمِينَDõmin tunãtarwa, kuma ba Mu kasance Mãsu zãlunci ba.0 Views
- وَمَا تَنَزَّلَتْ بِهِ الشَّيَاطِينُKuma (Alƙur'ãni) Shaiɗãnu ba su ɗõra sauka da shĩba.0 Views
- وَمَا يَنبَغِي لَهُمْ وَمَا يَسْتَطِيعُونَKuma bã ya kamãta a gare su (su Shaiɗãnu su sauka da shi), kuma ba su iyãwa.0 Views
- إِنَّهُمْ عَنِ السَّمْعِ لَمَعْزُولُونَLalle ne sũ, daga saurãre, haƙĩƙa, waɗanda aka nĩsantar ne.0 Views
- فَلَا تَدْعُ مَعَ اللَّهِ إِلَـٰهًا آخَرَ فَتَكُونَ مِنَ الْمُعَذَّبِينَSabõda haka, kada ka kira wani abin bautãwa na dabam tãre da Allah, sai ka kasance daga waɗanda ake yi wa azãba.0 Views
- وَأَنذِرْ عَشِيرَتَكَ الْأَقْرَبِينَKuma ka yi gargaɗi ga danginka mafiya kusanci.3 Views
- وَاخْفِضْ جَنَاحَكَ لِمَنِ اتَّبَعَكَ مِنَ الْمُؤْمِنِينَKuma ka sassauta fikãfikanka ga wanda ya bĩ ka daga mũminai.3 Views
- فَإِنْ عَصَوْكَ فَقُلْ إِنِّي بَرِيءٌ مِّمَّا تَعْمَلُونَSa'an nan idan suka sãɓã maka to ka ce: "Lalle nĩ, barrantacce ne daga abin da kuko aikatãwa."3 Views
- وَتَوَكَّلْ عَلَى الْعَزِيزِ الرَّحِيمِKuma ka dõgara ga Mabuwãyi, Mai jin ƙai.3 Views
- الَّذِي يَرَاكَ حِينَ تَقُومُWanda Yake ganin ka a lõkacin da kake tãshi tsaye.3 Views
- وَتَقَلُّبَكَ فِي السَّاجِدِينَDa jujjuyãwarka a cikin mãsu yin sujada.3 Views
- إِنَّهُ هُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُLalle Shi, Shi ne Mai ji, Masani.3 Views
- هَلْ أُنَبِّئُكُمْ عَلَىٰ مَن تَنَزَّلُ الشَّيَاطِينُShin, (kunã so) in gaya muku a kan wanda Shaiɗãnnu kan sauka?0 Views
- تَنَزَّلُ عَلَىٰ كُلِّ أَفَّاكٍ أَثِيمٍSukan sauka a kan dukkan maƙaryaci, mai zunubi.0 Views
- يُلْقُونَ السَّمْعَ وَأَكْثَرُهُمْ كَاذِبُونَSunã jẽfa (abin da suka) ji, alhãli kuwa mafi yawansu maƙaryata ne.0 Views
- وَالشُّعَرَاءُ يَتَّبِعُهُمُ الْغَاوُونَKuma mawãƙa halakakku ne ke bin su.0 Views
- أَلَمْ تَرَ أَنَّهُمْ فِي كُلِّ وَادٍ يَهِيمُونَShin, ba ku cẽwa, lalle ne sũ, cikin kõwane rango sunã yin ɗimuwa (su ƙẽtare haddi) ba?0 Views
- وَأَنَّهُمْ يَقُولُونَ مَا لَا يَفْعَلُونَKuma lalle ne, sũ, sunã faɗin abin da bã su aikatãwa?0 Views
- إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَذَكَرُوا اللَّهَ كَثِيرًا وَانتَصَرُوا مِن بَعْدِ مَا ظُلِمُوا ۗ وَسَيَعْلَمُ الَّذِينَ ظَلَمُوا أَيَّ مُنقَلَبٍ يَنقَلِبُونَFãce waɗanda suka yi ĩmãni suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka ambaci Allah da yawa, kuma suka rãma zãlunci, daga bãyan an zãlunce su. Kuma waɗanda suka yi zãlunci, zã su sani a wace majũya suke jũyãwa.0 Views