Mushaf Page 567
صفحة ٥٦٧
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-haqqah
- وَجَاءَ فِرْعَوْنُ وَمَن قَبْلَهُ وَالْمُؤْتَفِكَاتُ بِالْخَاطِئَةِKuma Fir'auna yã zo da waɗanda ke gabãninsa, da waɗannan da aka kife ƙasarsu, sabõda laifi.0 Views
- فَعَصَوْا رَسُولَ رَبِّهِمْ فَأَخَذَهُمْ أَخْذَةً رَّابِيَةًDõmin sun sãɓã wa manzon Ubangijinsu, sabõda haka ya kãmã su da wani irin kãmu mai ƙãruwar (tsanani).0 Views
- إِنَّا لَمَّا طَغَى الْمَاءُ حَمَلْنَاكُمْ فِي الْجَارِيَةِLalle ne, Mũ, a lõkacin da ruwa ya ƙẽtare haddi, Munɗauke aaku a cikin jirgin ruwan nan.0 Views
- لِنَجْعَلَهَا لَكُمْ تَذْكِرَةً وَتَعِيَهَا أُذُنٌ وَاعِيَةٌDõmin Mu sanya shi, gare ku abin tunãwa kuma wani kunne mai kiyayewa ya kiyaye (shi).0 Views
- فَإِذَا نُفِخَ فِي الصُّورِ نَفْخَةٌ وَاحِدَةٌTo, idan an yi bũsa a cikin ƙaho, bũsa ɗaya.0 Views
- وَحُمِلَتِ الْأَرْضُ وَالْجِبَالُ فَدُكَّتَا دَكَّةً وَاحِدَةًKuma aka ɗauki ƙasa da duwãtsu, kuma aka niƙa su niƙãwa ɗaya.0 Views
- فَيَوْمَئِذٍ وَقَعَتِ الْوَاقِعَةُA ran nan, mai aukuwa zã ta auku.0 Views
- وَانشَقَّتِ السَّمَاءُ فَهِيَ يَوْمَئِذٍ وَاهِيَةٌKuma sama zã ta tsãge, dõmin ita a ran nan, mai rauni ce.0 Views
- وَالْمَلَكُ عَلَىٰ أَرْجَائِهَا ۚ وَيَحْمِلُ عَرْشَ رَبِّكَ فَوْقَهُمْ يَوْمَئِذٍ ثَمَانِيَةٌKuma malã'iku (su bayyana) a kan sãsanninta, kuma wasu (malã'iku) takwas na ɗauke da Al'arshin Ubangijinka, a sama da su, a wannan rãnar.0 Views
- يَوْمَئِذٍ تُعْرَضُونَ لَا تَخْفَىٰ مِنكُمْ خَافِيَةٌA rãnar nan zã a bijirã ku (dõmin hisãbi), bãbu wani rai, mai ɓoyewa, daga cikinku, wanda zai iya ɓõyẽwa.0 Views
- فَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ بِيَمِينِهِ فَيَقُولُ هَاؤُمُ اقْرَءُوا كِتَابِيَهْTo, amma wanda aka bai wa littãfinsa a dãmansa, sai ya ce wa (makusantansa), "Ku karɓa, ku karanta littafina."0 Views
- إِنِّي ظَنَنتُ أَنِّي مُلَاقٍ حِسَابِيَهْ"Lalle ne ni, nã tabbata cewa ni mai haɗuwa da hisãbina ne."0 Views
- فَهُوَ فِي عِيشَةٍ رَّاضِيَةٍSabõda haka, shi yana cikin wata rãyuwa yardadda.0 Views
- فِي جَنَّةٍ عَالِيَةٍA cikin Aljanna maɗaukakiya.0 Views
- قُطُوفُهَا دَانِيَةٌNunannun 'yã'yan itãcenta makusantã ne (ga mai son ɗĩba),0 Views
- كُلُوا وَاشْرَبُوا هَنِيئًا بِمَا أَسْلَفْتُمْ فِي الْأَيَّامِ الْخَالِيَةِ(Ana ce musu) "Ku ci, kuma ku sha a cikin ni'ima, sabõda abin da kuka gabãtar a cikin kwãnukan da suka shige."0 Views
- وَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ بِشِمَالِهِ فَيَقُولُ يَا لَيْتَنِي لَمْ أُوتَ كِتَابِيَهْKuma wanda aka bai wa littãfinsa ga hagunsa, sai ya ce: "Kaitona, ba a kãwo mini littãfina ba!"0 Views
- وَلَمْ أَدْرِ مَا حِسَابِيَهْ"Kuma ban san abin da (ke sakamakon) hisãbina ba!"0 Views
- يَا لَيْتَهَا كَانَتِ الْقَاضِيَةَ"In dã dai ita, tã kasance mai halakã ni gabã ɗaya ce!0 Views
- مَا أَغْنَىٰ عَنِّي مَالِيَهْ ۜ"Dukiyãta ba ta wadatar da ni ba!"0 Views
- هَلَكَ عَنِّي سُلْطَانِيَهْ"Ĩkona ya ɓace mini!"0 Views
- خُذُوهُ فَغُلُّوهُ(Sai a ce wa malã'iku) "Ku kãmã shi, sa'an nan ku sanyã shi a cikin ƙuƙumi."0 Views
- ثُمَّ الْجَحِيمَ صَلُّوهُ"Sa'an nan, a cikin Jahĩm, ku ƙõna shi."0 Views
- ثُمَّ فِي سِلْسِلَةٍ ذَرْعُهَا سَبْعُونَ ذِرَاعًا فَاسْلُكُوهُ"Sa'an nan, acikin sarƙa, tsawonta zirã'i saba'in, sai ku sanya shi."0 Views
- إِنَّهُ كَانَ لَا يُؤْمِنُ بِاللَّهِ الْعَظِيمِ"Lalle ne, shi ya kasance ba ya yin ĩmãni da Allah, Mai girma!"0 Views
- وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ الْمِسْكِينِ"Kuma ba ya kwaɗaitarwa ga (bãyar da) abincin matalauci!"0 Views