Mushaf Page 568
صفحة ٥٦٨
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-haqqah
- فَلَيْسَ لَهُ الْيَوْمَ هَاهُنَا حَمِيمٌ"Sabõda haka, a yau, a nan, bã ya da masõyi."0 Views
- وَلَا طَعَامٌ إِلَّا مِنْ غِسْلِينٍ"Kuma bãbu wani abinci, sai daga (itãcen) gislĩn."0 Views
- لَّا يَأْكُلُهُ إِلَّا الْخَاطِئُونَ"Bãbu mai cin sa sai mãsu ganganci."0 Views
- فَلَا أُقْسِمُ بِمَا تُبْصِرُونَTo, ba sai Nã yi rantsuwa da abin da kuke iya gani ba,0 Views
- وَمَا لَا تُبْصِرُونَDa abin da bã ku iya gani.0 Views
- إِنَّهُ لَقَوْلُ رَسُولٍ كَرِيمٍLalle ne, shi (Alƙur'ani) tabbas maganar wani manzo (Jibirilu) mai daraja ne.0 Views
- وَمَا هُوَ بِقَوْلِ شَاعِرٍ ۚ قَلِيلًا مَّا تُؤْمِنُونَKuma shi ba maganar wani mawãƙi ba ne. Kaɗan ƙwarai zã ku gaskata.0 Views
- وَلَا بِقَوْلِ كَاهِنٍ ۚ قَلِيلًا مَّا تَذَكَّرُونَKuma bã maganar bõka ba ne. Kaɗan ƙwarai zã ku iya tunãwa.0 Views
- تَنزِيلٌ مِّن رَّبِّ الْعَالَمِينَAbin saukarwã ne daga Ubangijin halitta duka.0 Views
- وَلَوْ تَقَوَّلَ عَلَيْنَا بَعْضَ الْأَقَاوِيلِKuma dã (Muhammadu) yã faɗi wata maganã, yã jingina ta garẽ Mu.0 Views
- لَأَخَذْنَا مِنْهُ بِالْيَمِينِDã Mun kãma shi da dãma.0 Views
- ثُمَّ لَقَطَعْنَا مِنْهُ الْوَتِينَsa'an nan, lalle ne, dã Mun kãtse masa lakã.0 Views
- فَمَا مِنكُم مِّنْ أَحَدٍ عَنْهُ حَاجِزِينَKuma daga cikinku bãbu wasu mãsu iya kãre (azãbarMu) daga gare shi.0 Views
- وَإِنَّهُ لَتَذْكِرَةٌ لِّلْمُتَّقِينَKuma lalle ne shi (Alƙur'ãni) tanãtarwa ce ga mãsu taƙawa.0 Views
- وَإِنَّا لَنَعْلَمُ أَنَّ مِنكُم مُّكَذِّبِينَKuma lalle, ne Mũ, wallahi Munã sane da cẽwa daga cikinku alwwai mãsu ƙaryatãwa.0 Views
- وَإِنَّهُ لَحَسْرَةٌ عَلَى الْكَافِرِينَKuma lalle ne shi (Alƙarãni) wallahi baƙin ciki ne ga kãfirai.0 Views
- وَإِنَّهُ لَحَقُّ الْيَقِينِKuma lalle, ne shi gaskiya ce ta yaƙshẽni.0 Views
- فَسَبِّحْ بِاسْمِ رَبِّكَ الْعَظِيمِSabõda haka, ka tsarkake sũnan Ubangjinka, mai girma.0 Views
Surah al-maarij
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- سَأَلَ سَائِلٌ بِعَذَابٍ وَاقِعٍWani mai tambaya yã yi tambaya game da azãba, mai aukuwa.0 Views
- لِّلْكَافِرِينَ لَيْسَ لَهُ دَافِعٌGa kãfirai, bã ta da mai tunkuɗẽwa.0 Views
- مِّنَ اللَّهِ ذِي الْمَعَارِجِDaga Allah Mai matãkala.0 Views
- تَعْرُجُ الْمَلَائِكَةُ وَالرُّوحُ إِلَيْهِ فِي يَوْمٍ كَانَ مِقْدَارُهُ خَمْسِينَ أَلْفَ سَنَةٍMalã'iku da Ruhi (Jibrila) sunã tãkãwa zuwa gare Shi, a cikin yini wanda gwargwadonsa, shẽkara dubu hamsin ne.0 Views
- فَاصْبِرْ صَبْرًا جَمِيلًاSabõda haka, ka yi haƙuri, haƙuri mai kyãwo.0 Views
- إِنَّهُمْ يَرَوْنَهُ بَعِيدًاLalle ne su, sunã ganin ta mai nĩsa.0 Views
- وَنَرَاهُ قَرِيبًاKuma Mu, Muna ganin ta a kusa.0 Views
- يَوْمَ تَكُونُ السَّمَاءُ كَالْمُهْلِRãnar da sama zã ta kasance kamar narkakkar azurfa.0 Views
- وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِKuma duwãtsu su zama kamar saɓin sũfi.0 Views
- وَلَا يَسْأَلُ حَمِيمٌ حَمِيمًاKuma abõki bã ya tambayar inda wani abõki yake.0 Views