Mushaf Page 569
صفحة ٥٦٩
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-maarij
- يُبَصَّرُونَهُمْ ۚ يَوَدُّ الْمُجْرِمُ لَوْ يَفْتَدِي مِنْ عَذَابِ يَوْمِئِذٍ بِبَنِيهِAna sanya su, su gajũna, mai laifi na gũrin dã zai iya yin fansa, daga azãbar rãnar nan, da ɗiyansa,0 Views
- وَصَاحِبَتِهِ وَأَخِيهِDa matarsa da ɗan'uwansa.0 Views
- وَفَصِيلَتِهِ الَّتِي تُؤْوِيهِDa danginsa, mãsu tattarã shi.0 Views
- وَمَن فِي الْأَرْضِ جَمِيعًا ثُمَّ يُنجِيهِDa wanda ke a cikin dũniya duka gabã ɗaya, sa'an nan fansar, ta tsĩrar da shi.0 Views
- كَلَّا ۖ إِنَّهَا لَظَىٰA'aha! Lalle ne fa, ita ce Lazã,0 Views
- نَزَّاعَةً لِّلشَّوَىٰMai twãle fãtar goshi.0 Views
- تَدْعُو مَنْ أَدْبَرَ وَتَوَلَّىٰTanã kiran wanda ya jũya bãya (daga addini) kuma ya kau da kai.0 Views
- وَجَمَعَ فَأَوْعَىٰYa tãra (dũkiya), kuma ya sanya ta a cikin jaka.0 Views
- ۞ إِنَّ الْإِنسَانَ خُلِقَ هَلُوعًاLalle ne mutum an halitta shi mai ciwon kwaɗayi.0 Views
- إِذَا مَسَّهُ الشَّرُّ جَزُوعًاIdan sharri ya shãfe shi, ya kãsa haƙuri.0 Views
- وَإِذَا مَسَّهُ الْخَيْرُ مَنُوعًاKuma idan alhẽri ya shãfe shi, ya yi rõwa.0 Views
- إِلَّا الْمُصَلِّينَSai mãsu yin salla,0 Views
- الَّذِينَ هُمْ عَلَىٰ صَلَاتِهِمْ دَائِمُونَWaɗanda suke, a kan sallarsu, su, mãsu dawwama ne.0 Views
- وَالَّذِينَ فِي أَمْوَالِهِمْ حَقٌّ مَّعْلُومٌKuma waɗanda a cikin dũkiyarsu, akwai wani haƙƙi sananne.0 Views
- لِّلسَّائِلِ وَالْمَحْرُومِGa (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hanã wa roƙon.0 Views
- وَالَّذِينَ يُصَدِّقُونَ بِيَوْمِ الدِّينِDa waɗannan da ke gaskata rãnar sakamako.0 Views
- وَالَّذِينَ هُم مِّنْ عَذَابِ رَبِّهِم مُّشْفِقُونَDa waɗannan sabõda azãbar Ubangijinsu, suna jin tsõro.0 Views
- إِنَّ عَذَابَ رَبِّهِمْ غَيْرُ مَأْمُونٍLalle ne, azãbar Ubangijinsu bã wadda ake iya amincẽwaba ce.0 Views
- وَالَّذِينَ هُمْ لِفُرُوجِهِمْ حَافِظُونَDa waɗanda suke, ga farjojinsu, mãsu tsarewa ne.0 Views
- إِلَّا عَلَىٰ أَزْوَاجِهِمْ أَوْ مَا مَلَكَتْ أَيْمَانُهُمْ فَإِنَّهُمْ غَيْرُ مَلُومِينَSai fa a kan matan aurensu da abin da hannayensu na dãma suka mallaka. To lalle ne sũkam ba waɗanda ake zargi ba ne.0 Views
- فَمَنِ ابْتَغَىٰ وَرَاءَ ذَٰلِكَ فَأُولَـٰئِكَ هُمُ الْعَادُونَTo, duk wanda ya nẽmi abin da yake a bayan wannan, to, waɗancan sũ ne mãsu ƙetare iyãka.0 Views
- وَالَّذِينَ هُمْ لِأَمَانَاتِهِمْ وَعَهْدِهِمْ رَاعُونَKuma da waɗannan da suke ga amãnõninsu da alkawarinsu mãsu tsarẽwa ne.0 Views
- وَالَّذِينَ هُم بِشَهَادَاتِهِمْ قَائِمُونَKuma da waɗanda suke, ga shaidarsu, mãsu dãgẽwa ne.0 Views
- وَالَّذِينَ هُمْ عَلَىٰ صَلَاتِهِمْ يُحَافِظُونَKuma waɗanda suke, a kan sallarsu, mãsu tsarẽwa ne.0 Views
- أُولَـٰئِكَ فِي جَنَّاتٍ مُّكْرَمُونَWaɗannan, a cikin gidãjen Aljanna, waɗanda ake girmamãwa ne0 Views
- فَمَالِ الَّذِينَ كَفَرُوا قِبَلَكَ مُهْطِعِينَMẽ yã sãmi waɗanda suka kãfirta, a wajenka, sunã gaugãwar (gudu).0 Views
- عَنِ الْيَمِينِ وَعَنِ الشِّمَالِ عِزِينَDaga jihar dãma, kuma daga jihar hagu, jama'a-jama'a!0 Views
- أَيَطْمَعُ كُلُّ امْرِئٍ مِّنْهُمْ أَن يُدْخَلَ جَنَّةَ نَعِيمٍShin kõwane mutum daga cikinsu yana nẽman a shigar da shi a Aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba)?0 Views
- كَلَّا ۖ إِنَّا خَلَقْنَاهُم مِّمَّا يَعْلَمُونَA'aha! Lalle Mũ, Mun halitta su, daga abin da suka sani.0 Views