Mushaf Page 578
صفحة ٥٧٨
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-qiyamah
- كَلَّا بَلْ تُحِبُّونَ الْعَاجِلَةَA'aha! Bã haka ba kunã son mai gaugawar nan (duniya) ne.3 Views
- وَتَذَرُونَ الْآخِرَةَKunã barin ta ƙarshen (Lãhira).3 Views
- وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ نَّاضِرَةٌWasu huskõki, a rãnar nan, mãsu annuri ne.0 Views
- إِلَىٰ رَبِّهَا نَاظِرَةٌZuwa ga Ubangijinsu mãsu kallo ne.0 Views
- وَوُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ بَاسِرَةٌWasu huskõki, a rãnar nan, mãsu gintsẽwa ne.0 Views
- تَظُنُّ أَن يُفْعَلَ بِهَا فَاقِرَةٌSunã zaton a sako musu masĩfa mai karya tsatso.0 Views
- كَلَّا إِذَا بَلَغَتِ التَّرَاقِيَA'aha! Iadan (rai) ya kai ga karankarmai.0 Views
- وَقِيلَ مَنْ ۜ رَاقٍkuma aka ce: "Wãne ne mai tawada?"0 Views
- وَظَنَّ أَنَّهُ الْفِرَاقُKuma ya tabbata cẽwa rabuwa dai ce.0 Views
- وَالْتَفَّتِ السَّاقُ بِالسَّاقِKuma ƙwabri ya lauye da wani ƙwabri.0 Views
- إِلَىٰ رَبِّكَ يَوْمَئِذٍ الْمَسَاقُZuwa ga Ubangijinka, a rãnar nan, magargaɗa take.0 Views
- فَلَا صَدَّقَ وَلَا صَلَّىٰTo, bai gaskatã ba, kuma bai yi salla ba!0 Views
- وَلَـٰكِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰAmma dai ya ƙaryata, kuma ya jũya baya!0 Views
- ثُمَّ ذَهَبَ إِلَىٰ أَهْلِهِ يَتَمَطَّىٰSa'an nan, ya tafi zuwa ga mutãnensa, yana tãƙama.0 Views
- أَوْلَىٰ لَكَ فَأَوْلَىٰHalaka tã tabbata a gare ka, sa'an nan ita ce mafi dãcewa.0 Views
- ثُمَّ أَوْلَىٰ لَكَ فَأَوْلَىٰSa'an nan, wata halaka tã tabbata a gare ka dõmin tã fi dãce wa.0 Views
- أَيَحْسَبُ الْإِنسَانُ أَن يُتْرَكَ سُدًىShin, mutum nã zaton a bar shi sagaga (wãto bãbu nufin kõme game da shi)?0 Views
- أَلَمْ يَكُ نُطْفَةً مِّن مَّنِيٍّ يُمْنَىٰBai kasance iɗgo na maniyyi ba, wanda ake jefarwa (a cikin mahaifa)0 Views
- ثُمَّ كَانَ عَلَقَةً فَخَلَقَ فَسَوَّىٰSa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan Allah Ya halitta shi, sa'an nan Ya daidaita gaɓõɓinsa;0 Views
- فَجَعَلَ مِنْهُ الزَّوْجَيْنِ الذَّكَرَ وَالْأُنثَىٰSa'an nan, Ya sanya daga gare shi, nau'i biyu: namiji damace?0 Views
- أَلَيْسَ ذَٰلِكَ بِقَادِرٍ عَلَىٰ أَن يُحْيِيَ الْمَوْتَىٰAshẽ wannan bai zama Mai iko ba bisa ga rãyar da matattu?0 Views
Surah al-insan
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- هَلْ أَتَىٰ عَلَى الْإِنسَانِ حِينٌ مِّنَ الدَّهْرِ لَمْ يَكُن شَيْئًا مَّذْكُورًاLalle ne, wata mudda ta zamani tã zo a kan mutum, bai kasance kõme ba wanda ake ambata.5 Views
- إِنَّا خَلَقْنَا الْإِنسَانَ مِن نُّطْفَةٍ أَمْشَاجٍ نَّبْتَلِيهِ فَجَعَلْنَاهُ سَمِيعًا بَصِيرًاLalle ne, Mũ Mun halitta mutum daga ɗigon ruwa garwayayye, Muna jarraba shi, sabõda haka Muka sanya shi mai ji mai gani,5 Views
- إِنَّا هَدَيْنَاهُ السَّبِيلَ إِمَّا شَاكِرًا وَإِمَّا كَفُورًاLalle ne, Mũ, Mun shiryar da shi ga hanyar ƙwarai, ko ya zama mai gõdiya, kuma ko ya zama mai kãfirci.5 Views
- إِنَّا أَعْتَدْنَا لِلْكَافِرِينَ سَلَاسِلَ وَأَغْلَالًا وَسَعِيرًاLalle ne, Mũ, Mun yi tattali, dõmin kãfirai, sarƙoƙi da ƙuƙumma da sa'ĩr.5 Views
- إِنَّ الْأَبْرَارَ يَشْرَبُونَ مِن كَأْسٍ كَانَ مِزَاجُهَا كَافُورًاLalle ne, mutãnen kirki zã su sha daga finjãlin giya abin gaurayarta yã kãsance kãfur ne.5 Views