Mushaf Page 577
صفحة ٥٧٧
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-muddaththir
- فَمَا تَنفَعُهُمْ شَفَاعَةُ الشَّافِعِينَSabõda haka cẽton mãsu cẽto bã zai amfãne su ba.0 Views
- فَمَا لَهُمْ عَنِ التَّذْكِرَةِ مُعْرِضِينَHaba! Me ya same su, suka zama mãsu bijirewa daga wa'azin gaskiya.0 Views
- كَأَنَّهُمْ حُمُرٌ مُّسْتَنفِرَةٌKamar dai sũ, jãkuna firgitattu ne.0 Views
- فَرَّتْ مِن قَسْوَرَةٍSun gudu daga zãki.0 Views
- بَلْ يُرِيدُ كُلُّ امْرِئٍ مِّنْهُمْ أَن يُؤْتَىٰ صُحُفًا مُّنَشَّرَةًA'aha! Kõwãne mutum daga cikinsu yanã son a zo masa da takardu (da sũnansa) ana wãtsãwa0 Views
- كَلَّا ۖ بَل لَّا يَخَافُونَ الْآخِرَةَA'aha! Kai dai, bã su jin tsõron Lãhira.0 Views
- كَلَّا إِنَّهُ تَذْكِرَةٌA'aha! Lalle ne, shi (Alƙur'ãni) tunãtarwa ce.0 Views
- فَمَن شَاءَ ذَكَرَهُDõmin wanda ya so, ya tuna.0 Views
- وَمَا يَذْكُرُونَ إِلَّا أَن يَشَاءَ اللَّهُ ۚ هُوَ أَهْلُ التَّقْوَىٰ وَأَهْلُ الْمَغْفِرَةِKuma bã zã su tuna ba fãce idan Allah Ya so, Shi ne Ya cancanta a bi Shi da taƙawa kuma Ya cancanta ga Ya yi gãfara.0 Views
Surah al-qiyamah
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- لَا أُقْسِمُ بِيَوْمِ الْقِيَامَةِBã sai Nã yi rantsuwa da Rãnar ¡iyãma ba.0 Views
- وَلَا أُقْسِمُ بِالنَّفْسِ اللَّوَّامَةِBã sai Nã yi rantsuwa da rai mai yawan zargin kansa ba.0 Views
- أَيَحْسَبُ الْإِنسَانُ أَلَّن نَّجْمَعَ عِظَامَهُSin, mutum yana zaton cẽwa bã zã Mu tãra ƙasusuwansa ba?3 Views
- بَلَىٰ قَادِرِينَ عَلَىٰ أَن نُّسَوِّيَ بَنَانَهُNa'am! Mãsu ĩkon yi Muke a kan Mu daidaita gaɓõɓin yãtsunsa.3 Views
- بَلْ يُرِيدُ الْإِنسَانُ لِيَفْجُرَ أَمَامَهُBa haka ba! Mutum so yake, ya yi fãjirci, ya ƙaryata abin da yake a gabansa.0 Views
- يَسْأَلُ أَيَّانَ يَوْمُ الْقِيَامَةِYanã tambaya: "Yaushe ne Rãnar ¡iyãma?"0 Views
- فَإِذَا بَرِقَ الْبَصَرُTo, idan gani ya ɗimauta (ya yi ƙyalli).0 Views
- وَخَسَفَ الْقَمَرُKuma, watã ya yi husũfi (haskensa ya dushe).0 Views
- وَجُمِعَ الشَّمْسُ وَالْقَمَرُAka tãra rãnã da watã0 Views
- يَقُولُ الْإِنسَانُ يَوْمَئِذٍ أَيْنَ الْمَفَرُّMutum zai ce a rãn nan "Ina wurin gudu?"0 Views
- كَلَّا لَا وَزَرَA'aha! bãbu mafaka.0 Views
- إِلَىٰ رَبِّكَ يَوْمَئِذٍ الْمُسْتَقَرُّzuwa ga Ubangijinka wurin tabbata, a rãnar nan, yake.0 Views
- يُنَبَّأُ الْإِنسَانُ يَوْمَئِذٍ بِمَا قَدَّمَ وَأَخَّرَAna gayã wa mutum, a rãnar nan, abin da ya gabatar da wanda ya jinkirtar.0 Views
- بَلِ الْإِنسَانُ عَلَىٰ نَفْسِهِ بَصِيرَةٌBa haka ba! Mutum, ga abin da ya shafi kansa, masani ne.0 Views
- وَلَوْ أَلْقَىٰ مَعَاذِيرَهُKuma ko da yã jẽfa uzurorinsa (bã zã a saurãre shi ba).0 Views
- لَا تُحَرِّكْ بِهِ لِسَانَكَ لِتَعْجَلَ بِهِKada ka mõtsar da harshenka game da shi dõmin ka yi gaugãwar riƙe shi (Alƙur'ãni).0 Views
- إِنَّ عَلَيْنَا جَمْعَهُ وَقُرْآنَهُLalle ne, wãjibi ne a gare Mu, Mu tãra shi. Mu (tsare maka) karãtunsa.0 Views
- فَإِذَا قَرَأْنَاهُ فَاتَّبِعْ قُرْآنَهُTo idan Muka karanta shi sai ka bi karatunsa.0 Views
- ثُمَّ إِنَّ عَلَيْنَا بَيَانَهُsa'an nan, lalle wãjibi ne a gare Mu, bayãninsa.0 Views