Mushaf Page 580
صفحة ٥٨٠
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-insan
- وَمِنَ اللَّيْلِ فَاسْجُدْ لَهُ وَسَبِّحْهُ لَيْلًا طَوِيلًاDaga dare, sai ka yi sujũda gare Shi, kuma ka tsarkake Shi darẽ mai tsawo.5 Views
- إِنَّ هَـٰؤُلَاءِ يُحِبُّونَ الْعَاجِلَةَ وَيَذَرُونَ وَرَاءَهُمْ يَوْمًا ثَقِيلًاLalle ne, waɗannan suna son mai gaugãwa (dũniya) kuma suna bari, a bãyansu, wani yini mai nauyi.5 Views
- نَّحْنُ خَلَقْنَاهُمْ وَشَدَدْنَا أَسْرَهُمْ ۖ وَإِذَا شِئْنَا بَدَّلْنَا أَمْثَالَهُمْ تَبْدِيلًاMũ ne Muka halitta su kuma Muka, ƙarfafa halittarsu, kuma idan Mun so, za Mu musanyâ su da wasu mutane kwatankwacinsu, musanyawa.5 Views
- إِنَّ هَـٰذِهِ تَذْكِرَةٌ ۖ فَمَن شَاءَ اتَّخَذَ إِلَىٰ رَبِّهِ سَبِيلًاLalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa.5 Views
- وَمَا تَشَاءُونَ إِلَّا أَن يَشَاءَ اللَّهُ ۚ إِنَّ اللَّهَ كَانَ عَلِيمًا حَكِيمًاKuma, bã zã ku so ba, sai Allah Ya so, lalle ne Allah Yã kasance Masani' Mai hikima.5 Views
- يُدْخِلُ مَن يَشَاءُ فِي رَحْمَتِهِ ۚ وَالظَّالِمِينَ أَعَدَّ لَهُمْ عَذَابًا أَلِيمًاYana shigar da wanda Ya so a cikin rahamarsa, kuma azzãlumai, Yã yi musu tattalin wata azãba mai raɗaɗi.5 Views
Surah al-mursalat
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- وَالْمُرْسَلَاتِ عُرْفًاIna rantsuwa da iskõkin da ake sakõwa jẽre, sunã bin jũna.0 Views
- فَالْعَاصِفَاتِ عَصْفًاSa'an nan, su zamã iskõki mãsu ƙarfi suna kaɗãwa da ƙarfi.0 Views
- وَالنَّاشِرَاتِ نَشْرًاKuma, mãsu watsa rahama wãtsãwa.0 Views
- فَالْفَارِقَاتِ فَرْقًاsa'an nan, da ãyõyi mãsu rarrabe gaskiya da ƙarya rarrabẽwa.0 Views
- فَالْمُلْقِيَاتِ ذِكْرًاSa'an nan da malã'iku mãsu jẽfa tunãtarwa ga Manzanni.0 Views
- عُذْرًا أَوْ نُذْرًاDomin yanke hamzari ko dõmin gargadi.0 Views
- إِنَّمَا تُوعَدُونَ لَوَاقِعٌLalle ne, abin da ake yi muku wa'adi da shi tabbas mai aukuwa ne0 Views
- فَإِذَا النُّجُومُ طُمِسَتْTo, idan taurãri aka shãfe haskensu.0 Views
- وَإِذَا السَّمَاءُ فُرِجَتْKuma, idan sama aka tsãge ta.0 Views
- وَإِذَا الْجِبَالُ نُسِفَتْKuma, idan duwãtsu aka nike su.0 Views
- وَإِذَا الرُّسُلُ أُقِّتَتْKuma, idan manzanni aka ƙayyade lõkacin tãra su.0 Views
- لِأَيِّ يَوْمٍ أُجِّلَتْDomin babbar rãnar da aka yi wa ajali.0 Views
- لِيَوْمِ الْفَصْلِDomin rãnar rarrabẽwa.0 Views
- وَمَا أَدْرَاكَ مَا يَوْمُ الْفَصْلِKuma, me ya sanar da kai rãnar rarrabẽwa?0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone yã tabbata a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- أَلَمْ نُهْلِكِ الْأَوَّلِينَAshe, ba Mu halakar da (mãsu ƙaryatãw) na farko ba.0 Views
- ثُمَّ نُتْبِعُهُمُ الْآخِرِينَSa'an nan, kuma zã Mu biyar musu da na ƙarshe?0 Views
- كَذَٰلِكَ نَفْعَلُ بِالْمُجْرِمِينَHaka nan, Muke aikatãwa da mãsu yin laifi.0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone yã tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views