Mushaf Page 581
صفحة ٥٨١
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-mursalat
- أَلَمْ نَخْلُقكُّم مِّن مَّاءٍ مَّهِينٍAshe, ba Mu halitta ku daga wani ruwa wulakantacce ba.0 Views
- فَجَعَلْنَاهُ فِي قَرَارٍ مَّكِينٍSa'an nan Muka sanya shi a cikin wani wurin natsuwa amintacce.0 Views
- إِلَىٰ قَدَرٍ مَّعْلُومٍZuwa ga wani gwargwadon mudda sananna.0 Views
- فَقَدَرْنَا فَنِعْمَ الْقَادِرُونَSa'an nan, Muka nũna iyãwarMu? Madalla da Mu, Mãsu nũna iyãwa.0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone ya tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- أَلَمْ نَجْعَلِ الْأَرْضَ كِفَاتًاAshe, ba Mu sanya ƙasa matattarã ba.0 Views
- أَحْيَاءً وَأَمْوَاتًاGa rãyayyu da matattu,0 Views
- وَجَعَلْنَا فِيهَا رَوَاسِيَ شَامِخَاتٍ وَأَسْقَيْنَاكُم مَّاءً فُرَاتًاKuma, Muka sanya, a cikinta, kafaffun duwãtsu maɗaukaka, kuma Muka shayar da ku ruwa mai dãɗi?0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- انطَلِقُوا إِلَىٰ مَا كُنتُم بِهِ تُكَذِّبُونَKu tafi zuwa ga abin da kuka kasance kuna ƙaryatãwa game da shi!0 Views
- انطَلِقُوا إِلَىٰ ظِلٍّ ذِي ثَلَاثِ شُعَبٍKu tafi zuwa ga wata inuwa mai rassa uku.0 Views
- لَّا ظَلِيلٍ وَلَا يُغْنِي مِنَ اللَّهَبِIta ba inuwar ba, kuma ba ta wadãtarwa daga harshen wuta.0 Views
- إِنَّهَا تَرْمِي بِشَرَرٍ كَالْقَصْرِLalle ne, ita, tanã jifã da tartsatsi kamar sõraye.0 Views
- كَأَنَّهُ جِمَالَتٌ صُفْرٌKamar dai su raƙumma ne baƙãƙe.0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- هَـٰذَا يَوْمُ لَا يَنطِقُونَWannan, yini ne da bã zã su iya yin magana ba.0 Views
- وَلَا يُؤْذَنُ لَهُمْ فَيَعْتَذِرُونَBã zã a yi musu izni ba, balle su kãwo hanzari.0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- هَـٰذَا يَوْمُ الْفَصْلِ ۖ جَمَعْنَاكُمْ وَالْأَوَّلِينَWannan rãnar rarrabẽwa ce, Mun tattara ku tare da mutãnen farko.0 Views
- فَإِن كَانَ لَكُمْ كَيْدٌ فَكِيدُونِTo, idan akwai wata dabara gare ku, sai ku yi ma Ni ita.0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- إِنَّ الْمُتَّقِينَ فِي ظِلَالٍ وَعُيُونٍLalle ne, mãsu taƙawa suna a cikin inuwõwi da marẽmari.0 Views
- وَفَوَاكِهَ مِمَّا يَشْتَهُونَDa wasu 'ya'yan itãce irin waɗanda suke marmari.0 Views
- كُلُوا وَاشْرَبُوا هَنِيئًا بِمَا كُنتُمْ تَعْمَلُونَ(A ce musu) "Ku ci ku sha cikin ni'ima sabõda abin da kuka kasance kuna aikatãwa."0 Views
- إِنَّا كَذَٰلِكَ نَجْزِي الْمُحْسِنِينَLalle ne, Mũ haka Muke sãka wa mãsu kyautatãwa.0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- كُلُوا وَتَمَتَّعُوا قَلِيلًا إِنَّكُم مُّجْرِمُونَ(Ana ce musu) "Ku ci ku ji ɗan dãdi kaɗan, lalle ne dai ku mãsu laifi ne."0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- وَإِذَا قِيلَ لَهُمُ ارْكَعُوا لَا يَرْكَعُونَKuma, idan an ce musu: "Ku yi rukũ'i; bã zã su yi rukũ'in (salla) ba."0 Views
- وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَBone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!0 Views
- فَبِأَيِّ حَدِيثٍ بَعْدَهُ يُؤْمِنُونَTo, da wane lãbãri (Littãfi), waninsa (Alƙur'ãni) zã su yi ĩmãni0 Views