Mushaf Page 589
صفحة ٥٨٩
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-mutaffifin
- عَلَى الْأَرَائِكِ يَنظُرُونَA kan karagu, suna ta kallo.1 Views
- هَلْ ثُوِّبَ الْكُفَّارُ مَا كَانُوا يَفْعَلُونَShin an sãka ma kãfirai abin da suka kasance suna aikatawa?1 Views
Surah al-inshiqaq
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- إِذَا السَّمَاءُ انشَقَّتْIdan sama ta kẽce,1 Views
- وَأَذِنَتْ لِرَبِّهَا وَحُقَّتْTa saurari Ubangijinta, kuma aka wajabta mata yin saurãron,1 Views
- وَإِذَا الْأَرْضُ مُدَّتْKuma idan ƙasã aka mĩƙe ta,1 Views
- وَأَلْقَتْ مَا فِيهَا وَتَخَلَّتْKuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, tã wõfinta daga kõme.1 Views
- وَأَذِنَتْ لِرَبِّهَا وَحُقَّتْKuma ta saurãri Ubangijinta, aka wajabta mata yin saurãren,1 Views
- يَا أَيُّهَا الْإِنسَانُ إِنَّكَ كَادِحٌ إِلَىٰ رَبِّكَ كَدْحًا فَمُلَاقِيهِYa kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne.1 Views
- فَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ بِيَمِينِهِTo, amma wanda aka bai wa littãfinsa da damansa.1 Views
- فَسَوْفَ يُحَاسَبُ حِسَابًا يَسِيرًاTo, za a yi masa hisãbi, hisãbi mai sauƙi.1 Views
- وَيَنقَلِبُ إِلَىٰ أَهْلِهِ مَسْرُورًاKuma ya jũya zuwa ga iyãlinsa (a cikin Aljanna), yanã mai raha.1 Views
- وَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ وَرَاءَ ظَهْرِهِKuma amma wanda aka bai wa littãfinsa, daga wajen bãyansa.1 Views
- فَسَوْفَ يَدْعُو ثُبُورًاTo, zã shi dinga kiran halaka!1 Views
- وَيَصْلَىٰ سَعِيرًاKuma ya shiga sa'ĩr.1 Views
- إِنَّهُ كَانَ فِي أَهْلِهِ مَسْرُورًاLal1e ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha.1 Views
- إِنَّهُ ظَنَّ أَن لَّن يَحُورَLalle ne yã yi zaton bã zai kõmo ba.1 Views
- بَلَىٰ إِنَّ رَبَّهُ كَانَ بِهِ بَصِيرًاNa'am! Lalle ne, Ubangijinsa Ya kasance Mai gani gare shi.1 Views
- فَلَا أُقْسِمُ بِالشَّفَقِTo, ba sai Nã rantse da shafaƙi ba.1 Views
- وَاللَّيْلِ وَمَا وَسَقَDa dare, da abin da ya ƙunsa.1 Views
- وَالْقَمَرِ إِذَا اتَّسَقَDa watã idan (haskensa) ya cika.1 Views
- لَتَرْكَبُنَّ طَبَقًا عَن طَبَقٍLalle ne kunã hawan wani hãli daga wani hãli.1 Views
- فَمَا لَهُمْ لَا يُؤْمِنُونَTo, mẽ ya sãme su, ba su yin ĩmãni?1 Views
- 84:21۩ Sajdahوَإِذَا قُرِئَ عَلَيْهِمُ الْقُرْآنُ لَا يَسْجُدُونَ ۩Kuma idan an karanta Alkur'ãni a kansu, bã su yin tawãli'u?1 Views
- بَلِ الَّذِينَ كَفَرُوا يُكَذِّبُونَBa haka ba! waɗanda suka kãfirta, sai ƙaryatãwa suke yi.1 Views
- وَاللَّهُ أَعْلَمُ بِمَا يُوعُونَAlhãli Allah Shĩ ne Mafi sani ga abin a suke tãrãwa.1 Views
- فَبَشِّرْهُم بِعَذَابٍ أَلِيمٍSaboda haka, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi.1 Views
- إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ لَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ مَمْنُونٍFãce waɗanda suka yi ĩmãni, suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da wani sakamako wanda bã ya yankẽwa.1 Views