Mushaf Page 593
صفحة ٥٩٣
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-fajr
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- وَالْفَجْرِInã rantsuwa da alfijiri.1 Views
- وَلَيَالٍ عَشْرٍDa darũruwa gõma.1 Views
- وَالشَّفْعِ وَالْوَتْرِDa (adadi na) cikã da (na) mãrã.1 Views
- وَاللَّيْلِ إِذَا يَسْرِDa dare idan yana shũɗewa.1 Views
- هَلْ فِي ذَٰلِكَ قَسَمٌ لِّذِي حِجْرٍKo a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga zunubi)?1 Views
- أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِعَادٍBa ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata da Ãdãwa ba?1 Views
- إِرَمَ ذَاتِ الْعِمَادِIramawa mãsu sakon ƙĩrar jiki.1 Views
- الَّتِي لَمْ يُخْلَقْ مِثْلُهَا فِي الْبِلَادِWaɗanda ba a halitta kwatankwacinsu ba a cikin garũruwa (na dũniya).1 Views
- وَثَمُودَ الَّذِينَ جَابُوا الصَّخْرَ بِالْوَادِDa samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi suka yi gidãje)?1 Views
- وَفِرْعَوْنَ ذِي الْأَوْتَادِDa Fir'auna mai turãku.1 Views
- الَّذِينَ طَغَوْا فِي الْبِلَادِWaɗanda suka ƙẽtare iyãkarsu, a cikin garũruwa?1 Views
- فَأَكْثَرُوا فِيهَا الْفَسَادَSabõda haka, suka yawaita yin ɓarna a cikinsu.1 Views
- فَصَبَّ عَلَيْهِمْ رَبُّكَ سَوْطَ عَذَابٍSabõda haka Ubangijinka Ya zuba musu bũlãlar azãba.1 Views
- إِنَّ رَبَّكَ لَبِالْمِرْصَادِLalle ne, Ubangijinka Yana nan a mafaka.1 Views
- فَأَمَّا الْإِنسَانُ إِذَا مَا ابْتَلَاهُ رَبُّهُ فَأَكْرَمَهُ وَنَعَّمَهُ فَيَقُولُ رَبِّي أَكْرَمَنِTo, amma fa mutum idan Ubangijibsa Ya jarraba shi, wãto Yã girmama shi kuma Ya yi masa ni'ima, sai ya ce: "Ubangijina Ya girmama ni."1 Views
- وَأَمَّا إِذَا مَا ابْتَلَاهُ فَقَدَرَ عَلَيْهِ رِزْقَهُ فَيَقُولُ رَبِّي أَهَانَنِKuma idan Ya jarraba shi, wãto Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: "Ubangijina Ya walãkanta ni."1 Views
- كَلَّا ۖ بَل لَّا تُكْرِمُونَ الْيَتِيمَA'aha! Bari wannan, ai bã ku girmama marãya!1 Views
- وَلَا تَحَاضُّونَ عَلَىٰ طَعَامِ الْمِسْكِينِBã ku kwaɗaitã wa jũnanku ga (tattalin) abincin matalauci!1 Views
- وَتَأْكُلُونَ التُّرَاثَ أَكْلًا لَّمًّاKuma kuna cin dũkiyar gãdo, ci na tãrãwa.1 Views
- وَتُحِبُّونَ الْمَالَ حُبًّا جَمًّاKuma kuna son dũkiya, so mai yawa.1 Views
- كَلَّا إِذَا دُكَّتِ الْأَرْضُ دَكًّا دَكًّاA'aha! Idan aka niƙa ƙasa niƙewa sosai.1 Views
- وَجَاءَ رَبُّكَ وَالْمَلَكُ صَفًّا صَفًّاKuma Ubangijinka Ya zo, alhãli malã'iku na jẽre, safũ- safu.1 Views
- وَجِيءَ يَوْمَئِذٍ بِجَهَنَّمَ ۚ يَوْمَئِذٍ يَتَذَكَّرُ الْإِنسَانُ وَأَنَّىٰ لَهُ الذِّكْرَىٰKuma a ranar nan aka zo da Jahannama. A ranar nan mutum zai yi tunãni. To, inã fa tunãni yake a gare shi!1 Views