Mushaf Page 592
صفحة ٥٩٢
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-ala
- بَلْ تُؤْثِرُونَ الْحَيَاةَ الدُّنْيَاBa haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.4 Views
- وَالْآخِرَةُ خَيْرٌ وَأَبْقَىٰAlhãli Lãhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa.4 Views
- إِنَّ هَـٰذَا لَفِي الصُّحُفِ الْأُولَىٰLalle ne, wannan yanã a cikin littafan farko.1 Views
- صُحُفِ إِبْرَاهِيمَ وَمُوسَىٰLittaffan Ibrãhĩm da Mũsã.1 Views
Surah al-ghashiyah
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- هَلْ أَتَاكَ حَدِيثُ الْغَاشِيَةِLalle ne labãrin (¡iyãma) mai rufe mutãne da tsoronta yã zo maka?1 Views
- وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ خَاشِعَةٌWasu huskõki a rãnar nan ƙasƙantattu ne.1 Views
- عَامِلَةٌ نَّاصِبَةٌMãsu aikin wahala ne, mãsu gajiya.1 Views
- تَصْلَىٰ نَارًا حَامِيَةًZã su shiga wata wuta mai zãfi.1 Views
- تُسْقَىٰ مِنْ عَيْنٍ آنِيَةٍAna shãyar da su daga wani marmaro mai zãfin ruwa.1 Views
- لَّيْسَ لَهُمْ طَعَامٌ إِلَّا مِن ضَرِيعٍBa su da wani abinci fãce dai daga danyi.1 Views
- لَّا يُسْمِنُ وَلَا يُغْنِي مِن جُوعٍBã ya sanya ƙiba, kuma bã zai wadãtar daga yunwa ba.1 Views
- وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ نَّاعِمَةٌWasu huskõki a rãnar nan mãsu ni'ima ne.1 Views
- لِّسَعْيِهَا رَاضِيَةٌGame da aikinsu, masu yarda ne.1 Views
- فِي جَنَّةٍ عَالِيَةٍ(Suna) a cikin Aljanna maɗaukakiya.1 Views
- لَّا تَسْمَعُ فِيهَا لَاغِيَةًBã zã su ji yãsassar magana ba, a cikinta.1 Views
- فِيهَا عَيْنٌ جَارِيَةٌA cikinta akwai marmaro mai gudãna.1 Views
- فِيهَا سُرُرٌ مَّرْفُوعَةٌA cikinta akwai gadãje maɗaukaka.1 Views
- وَأَكْوَابٌ مَّوْضُوعَةٌDa kõfuna ar'aje.1 Views
- وَنَمَارِقُ مَصْفُوفَةٌDa filõli jẽre,1 Views
- وَزَرَابِيُّ مَبْثُوثَةٌDa katifu shimfiɗe.1 Views
- أَفَلَا يَنظُرُونَ إِلَى الْإِبِلِ كَيْفَ خُلِقَتْAshe to bã zã su dũbãwa ba ga rãƙumã yadda aka halitta su?1 Views
- وَإِلَى السَّمَاءِ كَيْفَ رُفِعَتْDa zuwa ga sama yadda aka ɗaukaka ta?1 Views
- وَإِلَى الْجِبَالِ كَيْفَ نُصِبَتْDa zuwa ga duwãtsu yadda aka kafa su?1 Views
- وَإِلَى الْأَرْضِ كَيْفَ سُطِحَتْDa zuwa ga ƙasa yadda aka shimfiɗã ta?1 Views
- فَذَكِّرْ إِنَّمَا أَنتَ مُذَكِّرٌsabõda haka, ka yi wa'azi, kai mai yin wa'azi ne kawai.4 Views
- لَّسْتَ عَلَيْهِم بِمُصَيْطِرٍBa ka zama mai ĩkon tanƙwasãwa a kansu ba.4 Views
- إِلَّا مَن تَوَلَّىٰ وَكَفَرَFãce dai duk wanda ya jũya bãya, kuma ya kãfirta.1 Views
- فَيُعَذِّبُهُ اللَّهُ الْعَذَابَ الْأَكْبَرَTo, Allah zai yi masa azãba, azãbar nan da take mafi girma.1 Views
- إِنَّ إِلَيْنَا إِيَابَهُمْLalle ne, zuwa gare Mu kõmõwarsu take.1 Views
- ثُمَّ إِنَّ عَلَيْنَا حِسَابَهُمSa'an nan lalle ne aikinMu ne Mu yi musu hisãbi.1 Views