Mushaf Page 604
صفحة ٦٠٤
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-ikhlas
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌKa ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."0 Views
- اللَّهُ الصَّمَدُ"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."0 Views
- لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."0 Views
- وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ"Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."0 Views
Surah al-falaq
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِKa ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"0 Views
- مِن شَرِّ مَا خَلَقَ"Daga sharrin abin da Ya halitta."0 Views
- وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ"Da sharrin dare, idan ya yi duhu."0 Views
- وَمِن شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ"Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle."0 Views
- وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ"Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."0 Views
Surah an-nas
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِKa ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."0 Views
- مَلِكِ النَّاسِ"Mamallakin mutane."0 Views
- إِلَـٰهِ النَّاسِ"Abin bautãwar mutãne."0 Views
- مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."0 Views
- الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."0 Views
- مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ"Daga aljannu da mutane."0 Views