Mushaf Page 603
صفحة ٦٠٣
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-kafirun
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- قُلْ يَا أَيُّهَا الْكَافِرُونَKa ce: "Ya kũ kãfirai!"0 Views
- لَا أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."0 Views
- وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."0 Views
- وَلَا أَنَا عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمْ"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."0 Views
- وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."0 Views
- لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِيَ دِينِ"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."0 Views
Surah an-nasr
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- إِذَا جَاءَ نَصْرُ اللَّهِ وَالْفَتْحُIdan taimakon Allah ya zo da cin nasara.0 Views
- وَرَأَيْتَ النَّاسَ يَدْخُلُونَ فِي دِينِ اللَّهِ أَفْوَاجًاKuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.0 Views
- فَسَبِّحْ بِحَمْدِ رَبِّكَ وَاسْتَغْفِرْهُ ۚ إِنَّهُ كَانَ تَوَّابًاTo, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.0 Views
Surah al-masad
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- تَبَّتْ يَدَا أَبِي لَهَبٍ وَتَبَّHannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.0 Views
- مَا أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُ وَمَا كَسَبَDũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.0 Views
- سَيَصْلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍZã ya shiga wuta mai hũruwa.0 Views
- وَامْرَأَتُهُ حَمَّالَةَ الْحَطَبِTãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).0 Views
- فِي جِيدِهَا حَبْلٌ مِّن مَّسَدٍA cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).0 Views