Mushaf Page 602
صفحة ٦٠٢
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah quraysh
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- لِإِيلَافِ قُرَيْشٍSabõda sãbon ¡uraishawa.0 Views
- إِيلَافِهِمْ رِحْلَةَ الشِّتَاءِ وَالصَّيْفِSãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.0 Views
- فَلْيَعْبُدُوا رَبَّ هَـٰذَا الْبَيْتِSabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).0 Views
- الَّذِي أَطْعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَآمَنَهُم مِّنْ خَوْفٍwanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.0 Views
Surah al-maun
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- أَرَأَيْتَ الَّذِي يُكَذِّبُ بِالدِّينِShin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?0 Views
- فَذَٰلِكَ الَّذِي يَدُعُّ الْيَتِيمَTo, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).0 Views
- وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ الْمِسْكِينِKuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.0 Views
- فَوَيْلٌ لِّلْمُصَلِّينَTo, bone yã tabbata ga masallata.0 Views
- الَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَWaɗanda suke masu shagala daga sallarsu.0 Views
- الَّذِينَ هُمْ يُرَاءُونَWaɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)0 Views
- وَيَمْنَعُونَ الْمَاعُونَKuma suna hana taimako.0 Views
Surah al-kawthar
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- إِنَّا أَعْطَيْنَاكَ الْكَوْثَرَLalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.0 Views
- فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَانْحَرْSaboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).0 Views
- إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ الْأَبْتَرُLalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.0 Views