Mushaf Page 601
صفحة ٦٠١
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-asr
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- وَالْعَصْرِIna rantsuwa da zãmani.0 Views
- إِنَّ الْإِنسَانَ لَفِي خُسْرٍLalle ne mutum yana a cikin hasara.0 Views
- إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِFãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).0 Views
Surah al-humazah
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- وَيْلٌ لِّكُلِّ هُمَزَةٍ لُّمَزَةٍBone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).0 Views
- الَّذِي جَمَعَ مَالًا وَعَدَّدَهُWanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.0 Views
- يَحْسَبُ أَنَّ مَالَهُ أَخْلَدَهُYana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.0 Views
- كَلَّا ۖ لَيُنبَذَنَّ فِي الْحُطَمَةِA'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.0 Views
- وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْحُطَمَةُKuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?0 Views
- نَارُ اللَّهِ الْمُوقَدَةُWutar Allah ce wadda ake hurawa.0 Views
- الَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى الْأَفْئِدَةِWadda take lẽƙãwa a kan zukata.0 Views
- إِنَّهَا عَلَيْهِم مُّؤْصَدَةٌLalle ne ita abar kullẽwa cea kansu.0 Views
- فِي عَمَدٍ مُّمَدَّدَةٍA cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.0 Views
Surah al-fil
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَابِ الْفِيلِAshe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba?0 Views
- أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِي تَضْلِيلٍAshe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba?0 Views
- وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَKuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.0 Views
- تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍSuna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.0 Views
- فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَّأْكُولٍSa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?0 Views