Mushaf Page 600
صفحة ٦٠٠
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Surah al-adiyat
- وَحُصِّلَ مَا فِي الصُّدُورِAka bayyana abin da ke cikin zukata.0 Views
- إِنَّ رَبَّهُم بِهِمْ يَوْمَئِذٍ لَّخَبِيرٌLalle ne Ubangijinsu, game da su a ranar nan Mai ƙididdigewa ne?0 Views
Surah al-qariah
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- الْقَارِعَةُMai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!0 Views
- مَا الْقَارِعَةُMẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?0 Views
- وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْقَارِعَةُKuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?0 Views
- يَوْمَ يَكُونُ النَّاسُ كَالْفَرَاشِ الْمَبْثُوثِRãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.0 Views
- وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِ الْمَنفُوشِKuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.0 Views
- فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَازِينُهُTo, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.0 Views
- فَهُوَ فِي عِيشَةٍ رَّاضِيَةٍTo, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.0 Views
- وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَازِينُهُKuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).0 Views
- فَأُمُّهُ هَاوِيَةٌTo, uwarsa Hãwiya ce.0 Views
- وَمَا أَدْرَاكَ مَا هِيَهْKuma me ya sanar da kai mece ce ita?0 Views
- نَارٌ حَامِيَةٌWata wuta ce mai zafi.0 Views
Surah at-takathur
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- أَلْهَاكُمُ التَّكَاثُرُAlfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku).0 Views
- حَتَّىٰ زُرْتُمُ الْمَقَابِرَHar kuka ziyarci kaburbura.0 Views
- كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَA'aha! (Nan gaba) zã ku sani.0 Views
- ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَSa'an nan, tabbas, zã ku sani.0 Views
- كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ الْيَقِينِHaƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.0 Views
- لَتَرَوُنَّ الْجَحِيمَLalle ne da kuna ganin Jahĩm.0 Views
- ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِينِSa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.0 Views
- ثُمَّ لَتُسْأَلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ النَّعِيمِSa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku).0 Views