101. al-qariah
القارعة
Read Surah al-qariah in full: surah 101, 11 verses, Meccan, Juz 30. Arabic text with Hausa translation.
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- الْقَارِعَةُMai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!0 Views
- مَا الْقَارِعَةُMẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?0 Views
- وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْقَارِعَةُKuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?0 Views
- يَوْمَ يَكُونُ النَّاسُ كَالْفَرَاشِ الْمَبْثُوثِRãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.0 Views
- وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِ الْمَنفُوشِKuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.0 Views
- فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَازِينُهُTo, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.0 Views
- فَهُوَ فِي عِيشَةٍ رَّاضِيَةٍTo, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.0 Views
- وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَازِينُهُKuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).0 Views
- فَأُمُّهُ هَاوِيَةٌTo, uwarsa Hãwiya ce.0 Views
- وَمَا أَدْرَاكَ مَا هِيَهْKuma me ya sanar da kai mece ce ita?0 Views
- نَارٌ حَامِيَةٌWata wuta ce mai zafi.0 Views
Teks Al-Qur'an: Tanzil Project (https://tanzil.net), lisensi CC BY 3.0. · Abubakar Mahmoud Gumi (Tanzil Project, tanzil.net)