80. abasa
عبس
Read Surah abasa in full: surah 80, 42 verses, Meccan, Juz 30. Arabic text with Hausa translation.
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- عَبَسَ وَتَوَلَّىٰYã game huska kuma ya jũya bãya.1 Views
- أَن جَاءَهُ الْأَعْمَىٰSabõda makãho yã je masa.1 Views
- وَمَا يُدْرِيكَ لَعَلَّهُ يَزَّكَّىٰTo, me ya sanar da kai cẽwa watakila shi ne zai tsarkaka.1 Views
- أَوْ يَذَّكَّرُ فَتَنفَعَهُ الذِّكْرَىٰKo ya tuna, dõmin tunãwar ta amfane shi?1 Views
- أَمَّا مَنِ اسْتَغْنَىٰAmma wanda ya wadãtu da dũkiya.1 Views
- فَأَنتَ لَهُ تَصَدَّىٰSa'an nan kai kuma ka ɗora bijira zuwa gare shi!1 Views
- وَمَا عَلَيْكَ أَلَّا يَزَّكَّىٰTo, me zai cũce ka idan bai tsarkaka ba?1 Views
- وَأَمَّا مَن جَاءَكَ يَسْعَىٰKuma, amma wanda ya zomaka yana gaugãwa.1 Views
- وَهُوَ يَخْشَىٰAlhãli shĩ yanã jin tsõrõn Allah.1 Views
- فَأَنتَ عَنْهُ تَلَهَّىٰKai kuma kã shagala ga barinsa!1 Views
- كَلَّا إِنَّهَا تَذْكِرَةٌA'aha! Lalle ne, wannan tunãtarwa ce.1 Views
- فَمَن شَاءَ ذَكَرَهُSabõda wanda ya so ya tunaShi (Allah).1 Views
- فِي صُحُفٍ مُّكَرَّمَةٍ(Tunãtarwa ce) ta cikin littafai abãban girmamãwa,1 Views
- مَّرْفُوعَةٍ مُّطَهَّرَةٍAbãban ɗaukakãwa, abãban tsarkakẽwa.1 Views
- بِأَيْدِي سَفَرَةٍA cikin hannãyen mala'iku marubũta.1 Views
- كِرَامٍ بَرَرَةٍMãsu daraja, mãsu ɗã'a ga Allah.1 Views
- قُتِلَ الْإِنسَانُ مَا أَكْفَرَهُAn la'ani mutum (kafiri). Mẽ yã yi kãfircinsa!1 Views
- مِنْ أَيِّ شَيْءٍ خَلَقَهُDaga wane abu, (Allah) Ya halitta shi?1 Views
- مِن نُّطْفَةٍ خَلَقَهُ فَقَدَّرَهُDaga ɗigon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya ƙaddarã shi (ga halaye).1 Views
- ثُمَّ السَّبِيلَ يَسَّرَهُSa'an nan, hanyarsa ta fita Ya sauƙaƙe masa.1 Views
- ثُمَّ أَمَاتَهُ فَأَقْبَرَهُSa'an nan, Ya matar da shi sai Ya sanya shi a cikin kabari.1 Views
- ثُمَّ إِذَا شَاءَ أَنشَرَهُSa'an nan, idan Ya so lalle ne zai tãyar da shi.1 Views
- كَلَّا لَمَّا يَقْضِ مَا أَمَرَهُHaƙĩƙa bai i da aikata abin da Allah Ya umurce shi ba (lõkacin sanya shi a cikin kabari).1 Views
- فَلْيَنظُرِ الْإِنسَانُ إِلَىٰ طَعَامِهِTo, mutum ya dũba zuwa ga abincinsa.1 Views
- أَنَّا صَبَبْنَا الْمَاءَ صَبًّاLalle ne Mũ, Mun zuo ruwa, zubõwa.1 Views
- ثُمَّ شَقَقْنَا الْأَرْضَ شَقًّاSa'an nan, Muka tsattsãge ƙasa tsattsagewa.1 Views
- فَأَنبَتْنَا فِيهَا حَبًّاSa'an nan, Muka tsirar da ƙwaya, a cikinta.1 Views
- وَعِنَبًا وَقَضْبًاDa inabi da ciyãwa.1 Views
- وَزَيْتُونًا وَنَخْلًاDa zaitũni da itãcen dabĩno.1 Views
- وَحَدَائِقَ غُلْبًاDa lambuna, mãsu yawan itãce.1 Views
- وَفَاكِهَةً وَأَبًّاDa 'yã'yan itãcen marmari, da makiyãyã ta dabbõbi.1 Views
- مَّتَاعًا لَّكُمْ وَلِأَنْعَامِكُمْDomin jin dãɗi a gare ku, ku da dabbobinku.1 Views
- فَإِذَا جَاءَتِ الصَّاخَّةُTo, idan mai tsãwa (busa ta biyu) ta zo.1 Views
- يَوْمَ يَفِرُّ الْمَرْءُ مِنْ أَخِيهِRãnar da mutum yake gudu daga ɗan'uwansa.1 Views
- وَأُمِّهِ وَأَبِيهِDa uwarsa da ubansa.1 Views
- وَصَاحِبَتِهِ وَبَنِيهِDa mãtarsa da ɗiyansa.1 Views
- لِكُلِّ امْرِئٍ مِّنْهُمْ يَوْمَئِذٍ شَأْنٌ يُغْنِيهِGa kõwane mutum daga cikinsu, a rãnar nan akwai wani sha'ani da ya ishe shi.1 Views
- وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ مُّسْفِرَةٌWasu huskõki, a rãnar nan, mãsu haske ne.1 Views
- ضَاحِكَةٌ مُّسْتَبْشِرَةٌMãsu dãriya ne, mãsu bushãra.1 Views
- وَوُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ عَلَيْهَا غَبَرَةٌWasu huskõki, a rãnar nan, akwai ƙũra a kansu.1 Views
- تَرْهَقُهَا قَتَرَةٌBaƙi zai rufe su.1 Views
- أُولَـٰئِكَ هُمُ الْكَفَرَةُ الْفَجَرَةُWaɗannan sũ ne kãfirai fãjirai (ga ayyukansu).1 Views
Teks Al-Qur'an: Tanzil Project (https://tanzil.net), lisensi CC BY 3.0. · Abubakar Mahmoud Gumi (Tanzil Project, tanzil.net)