93. ad-duha
الضحى
Read Surah ad-duha in full: surah 93, 11 verses, Meccan, Juz 30. Arabic text with Hausa translation.
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- وَالضُّحَىٰInã rantsuwa da hantsi.0 Views
- وَاللَّيْلِ إِذَا سَجَىٰDa dare a lõkacin da ya rufe (da duhunsa).0 Views
- مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَىٰUbangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kaba.0 Views
- وَلَلْآخِرَةُ خَيْرٌ لَّكَ مِنَ الْأُولَىٰKuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.0 Views
- وَلَسَوْفَ يُعْطِيكَ رَبُّكَ فَتَرْضَىٰKuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.0 Views
- أَلَمْ يَجِدْكَ يَتِيمًا فَآوَىٰAshe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan Ya yi maka makõma?0 Views
- وَوَجَدَكَ ضَالًّا فَهَدَىٰKuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kai?0 Views
- وَوَجَدَكَ عَائِلًا فَأَغْنَىٰKuma Ya sãme ka matalauci, sai Ya wadãtã ka?0 Views
- فَأَمَّا الْيَتِيمَ فَلَا تَقْهَرْSabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi.0 Views
- وَأَمَّا السَّائِلَ فَلَا تَنْهَرْKuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tsãwa.0 Views
- وَأَمَّا بِنِعْمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثْKuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dõmin gõdiya).0 Views
Teks Al-Qur'an: Tanzil Project (https://tanzil.net), lisensi CC BY 3.0. · Abubakar Mahmoud Gumi (Tanzil Project, tanzil.net)