92. al-layl
الليل
Read Surah al-layl in full: surah 92, 21 verses, Meccan, Juz 30. Arabic text with Hausa translation.
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- وَاللَّيْلِ إِذَا يَغْشَىٰInã rantsuwa da dare a lõkacin da yake rufẽwa.1 Views
- وَالنَّهَارِ إِذَا تَجَلَّىٰDa yini a lõkacin da yake kuranyẽwa.1 Views
- وَمَا خَلَقَ الذَّكَرَ وَالْأُنثَىٰDa abin da ya halitta namiji da mace.1 Views
- إِنَّ سَعْيَكُمْ لَشَتَّىٰLãlle ne ayyukanku, dabam-dabam suke.1 Views
- فَأَمَّا مَنْ أَعْطَىٰ وَاتَّقَىٰTo, amma wanda ya yi kyauta, kuma ya yi taƙawa.1 Views
- وَصَدَّقَ بِالْحُسْنَىٰKuma ya gaskata kalma mai kyãwo.1 Views
- فَسَنُيَسِّرُهُ لِلْيُسْرَىٰTo, zã Mu sauƙaƙe masa har ya kai ga sauƙi.1 Views
- وَأَمَّا مَن بَخِلَ وَاسْتَغْنَىٰKuma amma wanda ya yi rõwa, kuma ya wadãtu da kansa.1 Views
- وَكَذَّبَ بِالْحُسْنَىٰKuma ya ƙaryatar da kalma mai kyãwo.1 Views
- فَسَنُيَسِّرُهُ لِلْعُسْرَىٰTo, zã Mu sauƙaƙke masa har ya kai ga tsanani.1 Views
- وَمَا يُغْنِي عَنْهُ مَالُهُ إِذَا تَرَدَّىٰKuma dũkiyarsa ba ta wadãtar masa da kõme ba, a lõkacin da ya gangara (a wuta).1 Views
- إِنَّ عَلَيْنَا لَلْهُدَىٰLãlle aikinMu ne, Mu bayyana shiriya.1 Views
- وَإِنَّ لَنَا لَلْآخِرَةَ وَالْأُولَىٰKuma lalle ne Lãhira da duniya Namu ne.1 Views
- فَأَنذَرْتُكُمْ نَارًا تَلَظَّىٰSabõda haka, Na yi maku gargaɗi da wuta mai babbaka.1 Views
- لَا يَصْلَاهَا إِلَّا الْأَشْقَىBãbu mai shigarta sai mafi shaƙãwa.0 Views
- الَّذِي كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰWanda ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya.0 Views
- وَسَيُجَنَّبُهَا الْأَتْقَىKuma mafi taƙawa zai nisance ta.0 Views
- الَّذِي يُؤْتِي مَالَهُ يَتَزَكَّىٰWanda yake bãyar da dũkiyarsa, alhãli yana tsarkaka.0 Views
- وَمَا لِأَحَدٍ عِندَهُ مِن نِّعْمَةٍ تُجْزَىٰAlhãli bãbu wani mai wata ni'ima wurinsa wadda ake nẽman sakamakonta.0 Views
- إِلَّا ابْتِغَاءَ وَجْهِ رَبِّهِ الْأَعْلَىٰFãce dai nẽman yardar Ubangijinsa Mafi ɗaukaka.0 Views
- وَلَسَوْفَ يَرْضَىٰTo, lalle ne zai yarda (da sakamakon da zã a bã shi).0 Views
Teks Al-Qur'an: Tanzil Project (https://tanzil.net), lisensi CC BY 3.0. · Abubakar Mahmoud Gumi (Tanzil Project, tanzil.net)