94. ash-sharh
الشرح
Read Surah ash-sharh in full: surah 94, 8 verses, Meccan, Juz 30. Arabic text with Hausa translation.
- Ghunnah
- Qalqalah
- Ikhfa (Haqiqi)
- Ikhfa Shafawi
- Idgham with Ghunnah
- Idgham without Ghunnah
- Idgham Shafawi (Mimi)
- Madd Lazim (6 counts)
- Madd Wajib Muttasil (4-5 counts)
- Madd Jaiz Munfasil (2, 4, 6 counts)
Each word’s meaning appears right below it; the transliteration follows below the words.
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَBa Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?0 Views
- وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَKuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.0 Views
- الَّذِي أَنقَضَ ظَهْرَكَWanda ya nauyayi bãyanka?0 Views
- وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَKuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?0 Views
- فَإِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًاTo, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.0 Views
- إِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًاLalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.0 Views
- فَإِذَا فَرَغْتَ فَانصَبْSabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).0 Views
- وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَارْغَبKuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.0 Views
Teks Al-Qur'an: Tanzil Project (https://tanzil.net), lisensi CC BY 3.0. · Abubakar Mahmoud Gumi (Tanzil Project, tanzil.net)